Barcelona ta karbi bakuncin Valencia domin buga wasan mako na 24 a gasar La Liga a Nou Camp ranar Lahadi吉祥坊
。
巴塞罗那 ta je ta ci 瓦伦西亚 1-0 ranar 29 ga watan Oktoba a wasan farko a La Liga a bana, kuma Robert Lewandowski ya ci kwallon daf da za a tashi。
Barcelona tana matakin farko da maki 59,ita kuwa Valencia mai maki 23 tana ta biyun karshe a kakar nan。
Wasa daya Barca ta yi rashin nasara daga 13 da ta buga lik da Valencia, shine 2-0 da aka doke ta a Jamairun 2020。
Kuma Barcelona ce ta yi nasara a dukkan karawa hudu baya da suka buga har 1-0 da ta ci a gidan Valencia a bana。
Barcelona za ta buga karawar ba tare da manyan ‘yan wasanta uku da ke jinya,wato Pedri da Ousmane Dembele da kuma Robert Lewandowski。
Haka kuma Gavi ba zai buga fafatawar ba zai yi hukuncin dakatarwa wasa daya, bayan da ya karbi katin gargadi na biyar a wasa da Almeria。
Kenan kungiyar Camp nou ta gayyato matasan ‘yan wasanta da za su cike gurbin masu zaman benci da suka hada da Angel Alarcon da Estanis Pedrola。
Haka shima kociyan Barcelona Xavi,an dakatar da shi daga jagorancin wannan wasan,zai zauna cikin ‘yan kallo。
Ita kuwa Valencia za ta yi karawar ba tare da Gabriel Paulista da kuma Gaya ba, wadanda ke jinya。
Nico Gonzalez, wanda ke wasannin aro a Valencia daga Bara ba zai yi fafatawar ba, sakamakon yadda aka gindaya a kunshin kwantiragi吉祥坊
。